KOGON HALLAKA

 




🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮

            *ƘOGON HALLAKA*

🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮

                  *Writed by meamoon*

Dan Allah kuyi hakuri da jina shiru da kukayi bana jin dadi ne amma inshallah da naji sauki zaku jini zan ringa posting yadda na saba 

                *Note edited*

*Page*


7️⃣➖8️⃣


Bayan isar su gida a nan parlour suka yada zango,ita ko bahijja kitchen ta nufa ta dauki ruwan danyi cikin freight parlour ta dawo tayi zaman ta, kallon su A'isha tayi sanan tace "you people should tell me what happened ke Amina wata Matsala ce an kusa samo" murmushi tayi sannan tace "matsala ma babba amma Allah ya kiyaye ganinsa fa nayi da wata karuwar" what... toh ya kikayi da ita"cewar bahijja,daga nan ta basu labarin komai,shiru aisha tayi tunani take da wani abu ya faru ita zatafi kuwacce shiga matsala,saboda kanta abin zai dawo,maganar da  bahijja tayi ne ya katse mata tunani,"toh yanzu ina ƙuɗaden" tambayar Amina take da murmushin ta yi mata nuni da jakukkuna guda biyu,dam!! dam!! zuciyar bahijja ya buga (bahijja Mutum ce mai tsananin hassada)a zahiri kuma  murmushin karya ta ƙirƙira sanan ta ce "lallai kice yau kasuwa tayi kyau" sosea ma kuwa" cewar Amina, numfasawa Aisha tayi,sanan tace dasu "ƴan mata dare fa yayi so ku haɗon min nawa kason na wuce ɗaki na ƙarasa sauran ayiyukan" ɓata fuska bahijja tayi kamar bata ji maganar da aisha tayi ba Amina ko ta dauki daya daga cikin jakar kudin da saurayin ta ya bata, zugi zeep din jakar tayi ta ɗibe kusan rabin kudin dake jakar ta zuba shi gaban aisah da ita"ga shi malama"dariya aisha tayi tace"wato nice malama toh Allah ya shiyar da ke"ameen ta amsa,kallon bahijja aisha tayi ganin yadda tayi banza da ita,kamar ƙar tayi mata magana,amma sai ta dauri tace da ita bahijja baki ban taki ba"numfasawa tayi sanan tace "a gaskiya aisah ina matukar mamakin halaiyar ki... a gida daya ga muke amma duk sanda muks dawo daga aiki sai kin tsayar damu mu baki kuɗi sai ka gari bazai waye ba haba dan Allah ki ringa yin lissafi"magana take da faɗa faɗa kamar wacce akayiwa sata,shiru aisha da amina sukayi suna kallonta inda sabo sun saba da hallin bahijja kullum haka take duk sanda sunji aiki sai bahijja ta tayar da rigima, aisha ce ta yanke shurun naso tace "bahijja keyi hakuri in na ɓata maki rai,abinda yasa naki tambayar ku ƙudi duk sanda muka dawo daga aiki, rashin isasshen lokaci ne in baki manta ba  muna da test dinda zamu rubuta gobe da ƙarfe goma sanan akwai sadakar da ya kamata muyi kafin awa ashirin da hudu,yanzu haka in na shiga bafa barci zanyi ba kwana zanyi ina roƙon Allah, Allah ya mantar dasu ya hana su tuna har  abada samarin ku da kuka danfara ɗazu ɗazun nan".....shiru tayi da alama ranta ya ɓace sanan tace "bahijja ki riƙe ƙudin ki bana bukata"tana gama fadin haka tabar wajen ta wuce ɗaki, ita dai amina shiru tayi bata ce komai ba saboda sanin halin bahijja yanzu sai ta wanketa da zagi tatas da daren nan, hakan yasa ta haɗa kuɗaɗen gaba daya har wanda ta ajiye wa aisha ita ma ta nufi ɗaki da harara bahijja ta raƙa bayan ta sanan ta ja tsaki,"haka kawai ni zaku rainawa hankali anƙi a baki kuɗin na risking rayuwata ke kina zaune kina wani danne danne iskanci a laptop wai ke gaki haker tswww,ke kuma Amina wai ke mai sa'a kin sami ƙudade masu yawa aiy sai ki raba naki ƙudin ki bata rabi ki rike rabi"tana gama fadin haka ta dauki jakar kudinta ta kashe wutan parlour sanan ta nufi ɗaki bayan shigar ta ɗaki Amina ta gani zaune  kan stoll da ke gaban mirrow tana share fuskar ta da wipe aƙwatin da take zuba ƙuɗadinta ta sauke daga kan wardrp ta sa jakar kudin ta ciki daukar akwatin tayi ta mayar da shi inda yake,sanan ta nufi mirrowz wipe ɗinda  amina ke shari fuskarta ta dauko ta fara share nata fuskan dashi Allah ya sa Amina ta gama share meek up din fuskarta hakan yasa ta bar wajen wardrp ta nufa ta chanza kayan jikinta daga doguwar riga zuwa wata blue rigar barci kwanciyarta tayi shiru ita ma bahijja bayan ta gama share fuskar ta kwanceya 

tayi bayan ta canza kayan jikinta,amma maimakon tayi barci sai ta fara waƙa rikici take so,saida tayi wakar ta mai isarta sanan tayi shiru, a tunanin ta amina batayi barci ba leƙo fuskar amina tayi taga tuni tayi barci hakan yasa tace tswww tashi tayi taje ta kashi fitilar ɗakin sanan tayi kwanciyar ta bata babu ɓata lck barci mai nauyi ya dauki ta, aisha dai bata yi barci ba kamar yadda ta faɗa nafila raka'a goma tayi sanan ta zauna ta rinka karantar addu'oi har ƙarfe hudu na asuba,sanan ta kwanta.............................


🇳🇬

*NIGERIA*


Doctor humaid ne kwance bisa katafaren bed ɗinsa kallon agogon dake manne jikin bangon ɗakin sa yayi ƙarfe 11:13am "ohh my God time ya wuce"mikewa yayi ya nufi  bathroom brush yayi sanan yayi wanka bathrope ya daura sanan ya dauro alwala,cikin sauri ya fito daga bathroom din bayan shigar sa ɗaki mai ya shafa sama sama sanan ya nufi wardrp ya harsh color suits ya sa yayi ku yi masa kyau sosai sucks ya sanya wa kyawawan ƙafafuwan sa praying mat dauko ya fuskanci al kibla, shiru yayi yana kallon praying mat ɗinda ke hannunsa tunani yake rabon sa da yau wata guda kenan,saboda umarnin da boka  morhjo ya bashi cewar in Yana son zama likitan da ya fi kowane a African countinet(nahiyar Afrika) toh fa sai ya bar sallah na tsawon wata guda, yau kenan wata ta cika, shimfida praying mat din yayi ya tayar da niyyar  sallahar asuba,bayan ya idar da sallah, babu ko addu'a bari maganar azkar bed din sa naga ya nufa da iya ƙarfin da Allah ya hure masa ya sanya hannayen sa duka biyu ya tura bed din gefe,wani ƙofar katako na gani shifide a ƙasar wajen budewa yayi sai naga wata doguwar matakala shiga wajen yayi ta matakalar yabi ya shiga ɗakin mai tsananin duhu,hannunsa ya ɗaya sama ya kama makunnen fitilar da ke wajen ya kunna,fitillo ne guda goma,wata ƙatuwar tukunya nagani ceke da jini hannayen sa yasa ya ɗebi jinin ya sha wata akwati na gani a gefi ceke take da ƙudi budewa yayi ya ɗebe kudin sanan ya bar ɗakin,bayan fitar sa daga ɗakin, ya mayar da bed inda yake sanan ya bar ɗakin,bayan fitar sa parking lot ya nufa ya dauki motarsa horn yayi wa mai baba mai gadin,baba mai gadi da ke kwance cikin ɗakinsa yana sauraran radio da sauri ya fito daga ɗakin ya bude wa ubangidan sa get yana gaidashi hanun kawai ya ɗaya mai,ya nufi hanyar unguwar arze    a kofar wani haɗadɗen gida mai matsaikacin girma naga yayi parking,ƙudaden daya ɗebo a ɗakin da ke ƙasan ɗakinsa naga ya dauko sanan ya fito daga cikin motar ya shigo gidan.........................

Kubiyoni da comment kawai ko Kuma kuna son hutune

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form