KOGON HALLAKA

 



🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮

               *ƘOGON HALLAKA*

🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮

           

              *Writed by meamoon*


*Page*


1️⃣1️⃣➖1️⃣2️⃣


Bara nima na kira uhmma cewar bahijja, dailing numbar mahaifiyarta tayi bugu daya aka dauka sallama bahijja tayi aka amsa mata daga daya ɓangarin muryar wata dadtijiyar mace ce naji matar tace ''kina lfy''lfy nake uhmmah bah yana gida ne''  ki kira sa mana in kina son sanin ya gida ku baya nan'' kai uhmmah inkin gaya min wane abu ne'' ke nifa bani da lkcn wannan surutun naki ana  dai karatu ku'' uhmmah kenan munayi mana'' toh Allah ya taimaka a ƙara mayar da hankali dai''  inshallah, uhmmah ya kasuwan madidi''  Alhamdulilah mun gode Allah"  uhmmah in Allah ya yarda ina na dawo zan bunƙasa maki wanan sana'ar'' watoh ki har ma wani bunƙasa min kasuwanci na kike son yi kida daga kin dawo aure zakiyi.... kinga kina ɓata min lkc da wannan maganar take tun ɗazu sai sallama ake wata kila masu siya madidi ne''  toh uhmmah sai anjima'' toh Allah yayi albarka''ameen uhmmah'' daga nan bahijja ta kashi wayar ta.......................................


*Bahijja*

   Alhaji Hadi da Hajiya Asma'u wacce aka fi sani da ma'u dake unguwar TUDUN KOFA a garin lafai jahar nasarawa su suka haifi bahijja,mlm Hussain da malama hajara sune iyayen alhaji Hadi, Alhaji hudu ƙadai suka haifa tunsanda alhaji Hadi ke da shekaru huɗu a duniya Allah yayiwa mahaifinsa rasuwa wadda hakan yayi sanadiyar fitar sa daga makaranta mahaifiyar sa taci gaba da kula da dawainiyarsa da ɗan guntun jarinta na siyar da shamfi (shamfi number one abincin ƴan lfy kenan wadda duk wani ɗan garin lfy ki tsananin son cin sa)bayan alhaji Hadi ya kai shekaru goma mahaifiyarsa ta tura shi ƙoyar sana'ar gyaran mota da wannan sana'ar ne yayi wa kansa aure kuma ya cigaba da kula da maihaifiyarsa, wacce bayan haihuwar bahijja da watanne biyu Allah yayi mata rasuwa  Mlm Sani da Hajiya rabi su suka haifi Hajiya Asma'u, Allah ya basu ƴaƴa shidda duk mata, a cikin su Hajiya Asma'u ce ƙadai ta rayu,haifan su ake da ciwon nymonai,haka dai suka raini asama'u hatta girma suka aurar da ita ga alhaji Hadi,,bayan auren su hajiya Asma'u ta kama sana'ar siyar da madidi saboda a rufawa juna asiri a makarantar gwamnati bahijja tayi primary ɗinta da sakandare gaba daya makarantar tasu ta kansance makaranta ce wace take da  santar waec mai kyau duk ɗalibin da ya rubuta weac a makarantar tasu insahallah zaiyi nasara bayan ta kammala sakandare ne babu ƙudin zuwa jami'ah hakan yasa abokin mahaifinta ya bayar da shawarar ta nimi scholarship cikin ikon Allah ta nima kuma ta samu a maroco a Abdelmalek Essaadi University.............................................


*Aisha ƴar buzaye*


Mlm kacalla babban malami ne mai tarin asirai kala-kala wanda kowa yasansa a ƙasar Nijar malama hindu shine sunan mahaifiyar aisha, aisha ita kaɗai ce mace kuma auta hakan yasa ƴan uwan nata suke sonta sosea babban ƴaƴanta mai suna Abubakar shi ya nima mata scholarship a ƙasar maroco a Abdelmalek Essaadi University......domin cika mata burinta na zama likita mahaifiyar ta rasu saboda rashin ƙwararen likita a kyauyen su mahaifiyar ta rasu ne a sanadiyar haihuwarta ita aisha, iyayen aisha auren soyayya suka yi na sharo..........................................


*Amina*


Alh Usman da Hajiya Na'ima dake zaune a unguwar G R A a garin Kano, Alh Usman babban attajirin  ɗan kasuwa ne dake da shagunan gwala-gwalai a kuwacce kasuwar dake jahar Kano Amina ce ƙadai ƴar da suka haifa auren zumunci akayi masu babban family hause dinsu yana can garin albasu ta jahar Kano baban Alh Usman da maman Hajiya Na'ima uwa daya uba daya suke,bayan Amina ta kammala karatun ta na sakandare ne mahaifinta yace ta zaɓa duk makarantar da take so a faɗin duniya koma a ina yake shi zai kaita, ita ko ta zaɓe Abdelmalek Essaadi University dake ƙasar maroco............................


 


*Doctor humaid*

Mlm Nasiru Mai azurfa da mlm Saudatu  ƴan asalin garin bicci ne su din ƴaƴan abokan juna ne zumuncin abokan taka yasa aka haɗa su bayan aure nasu ne Allah ya azurtasu da ƴaƴa uku   humaid, fiddausi da kuma amina mlm nasiru ya ƙasance yana saida azurfa a kofar mandari a cikin garin Kano,ya reni ƴaƴan sa cikin so da kauna ya kuma sanya su makaranta daidai ƙarfin arzikinsa, Allah ya taimake sa iya aikin nasa sosea hakan ne ma yasa duk ɗan da ya haifa bayan anyi tarin suna zai barke azurfa yayi masu sarka mai dauki da sunan su, Bayan haihuwa amina da kwanaki bakwai ne wani babban aminin  mlm nasiru Allah yayi masa rasuwa hakan yasa mlm nasiru kwaso iyalan sa baki daya zuwa cikin garin Kano domin yiwa iyalan amininsa ta'aziya,a hanyar su ta tafiya ne sun gamu da hatsari wanda yayi sanadiyar mutuwar mlm nasiru da kuma ɓacewar Amina wadda babu inda ba'a dubata ba amma babu ita babu lbrn ta bayan rasuwar Mlm nasiru abubuwa duka yiwa mlm Saudatu yawa ga mutuwar miji ga ɓacewar jaririya, hakan yasa ta rashin lafiya mai tsawo daga bisani Allah ya bata lfy da kyar ta rage yawan tunani,tare da taimakon ƴan uwa da abokan arziki ta cigaba da kula da ƴaƴan ta bayan humaid ya kammala sakandare ne abubuwa suka dagule masu shi da mahaifiyar sa abinda zasu ci ya fara gagarar su shida mahaifiyarsa da ƴar ƙaramar kanwar sa fiddausi hakan yasa sa niman aiki a wani shago a cikin kasuwa ya kuwa yi sa'a a ranar da yaje nima a ranar ya samo, aiki ne na kula da shagon atamfuna yanda za'a riga biyan sa naira dubu biyar a duk ƙarshen wata mahaifiyar sa tayi murna sosai a lkcn da ya sanar da ita,da wannan sana'ar ne ya kula da maihaifiyarsa da ƙanwarsa har na tsawon shekaru biyu bai taɓa satar ko Nairar su ba, a wata ranar Litinin ce alhaji sani mamallakin shagon ya ziyarce shagon da humaid ke bayan ya sami lbrn humaid a wajen P.A dinsa kan cewar mutum ne mai amana sosea babban burinsa ya zama likita amma bai samu hakan ba Saboda talauci,a wanann ranar ne alhj sani ya sa humaid a ƙungiyar asiri batare da sanin humaid dinba,sawa yayi aka kira masa humaid suka yi hira mai tsawo ƴanda ya fahimci cewar inhar ya nime shawarar kafin ya sanya sa cikin ƙungiyar toh fa bazai yarda ba, hakan yasa ya dauki wata turare mai kyau da tsada a cikin motar sa ya baiwa humaid yace ya kaiwa mahaifiyarsa,da murnar sa ya ƙaɓe turaren ya kai mata,ta  karɓa turaren tare da yi mai addu'a,bayan tayi wanka ta dauki turare ta shafa ko mintuna biyar bata ƙara a duniya Allah yayi mata rasuwa, a ranar addu'a bakwai alhj sani yazo yayi wa humaid ta'aziya yake sanar dashi cewar  ya sanya sa cikin  ƙungiyar asiri sa'anan wannan turaren ne yayi sanadiyar mutuwar mahaifiyar sa ga kuma admission letter  an bashi admission a department din madicine  ya kawo mai,  ƙaramar hauka humaid yayi a wannan lkcn saboda ya kusa kashi alhj sani yayi masa dukan tsiya da kyar mutane suka kwato alhj sani,kowa yana mamakin ƴanda humaid yayiwa alhj sani dukan Kawo wuka, sanan duk Irin tambayan da za'ayi wa humaid kan cewar mai ya haɗa shi da alhj sani ya ƙi fadawa kowa, daman haka Allah yayi sa in har ransa ya ɓace toh baya iya magana,a ranar cikin dare humaid ya kwanta barci sai yayi mafarki da wasu irin mutane wadda suke nuna mai inhar ya kuskura yacezai tuna masu asiri toh zasu kashi shi kuma susa  ƙanwansa fiddausi a cikin ƙungiyar tasu a cikin mafarki dai akayi mai wanka aka bashi jini aka sanya mai suturar su da gari ya waye  ƙasa fita daga ɗaki yayi tunani yake kala-kala bai  shago  ba,sallamar  fiddausi yaji a Kofar ɗakinsa ya amsa mata ta shiga hannunta yaga tana riƙe da wani ƴar ƙaramar jaka maiko mai tayi yace ''yaya ga shi inji wani mutumi yace min in baka in baka ƙarɓa ba Ni na riƙe'' kallon ta yayi ya tuna mafarkin sa na daren jiya hakan yasa yace da ita''jeki ina zuwa''bayan fitar ta daga ɗakin ya buɗe jakar admission din ya gani tare da ƙudade masu yawan gaske sai wata ƴar ƙaramar paper anyi rubuta in baka so ka baiwa fiddausi ƙudin ciki sai mu dauke ta a ƙungiyar tamu kai kuma ka mutu,yana gama karanta wa ya fashi da kuka, kukansa yayi mai isarsa san'anan ya share fuskar sa, haka ya hakura ya ƙarbi kaddararsa yana zuwa makaranta sa'anan yana zuwa meeting dinsu na ƙungiya kudi kuwa ba'a magana,gudun zargin mutane yasa shi bude baban shago na shaddodi amma shima din saida yakammala karatunsa tsab sanan ya buɗe shagon a cikin kasuwa, tuni sun bar tsohon gidan su ya dauki ƙanwarsa zuwa sabon gidan sa dake j r a kafin bokan su ya umurce sa da ya raba ta da gidan sa, saboda tsananin ibadarta .....................................


Ina yi muku barka da juma'a yan group Allah yabamu lada ameen.

Dan kuyimin comments ko sharhi.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form