KOGON HALLAKA

 



🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮

               *ƘOGON HALLAKA*

🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮


                *Writed by meamoon*


*Page*


1️⃣3️⃣&1️⃣4️⃣


Bayan fitar doctor humaid daga gidan fiddausi hospital ya nufa,tun daga gate ya fara amsar gaisuwar mutane kama daga majinyata zuwa ma'aikatan hospital din, parking lot ya nufa yayi parking mortarsa,kafinya wuce office ɗin sa saida ya tsaya ya duba marasa lafiya da ya bari daren jiya kafin ya bar hospital din,saida yayi one hour plus kafin ya wuce office ɗinsa,bayan shigar sa office zama yayi bisa kujerar sa hutawa yayi na wasu ƴan sakanni kafin ya fara duba wasu takardu,wayarsa ce tayi ringing sunan doctor farida ne ke yawo a fuskar wayar,ba tare da ɓata lkc ba ya ɗaga kira kafin yayi magana tace ''doc l need ur help l have a patient here in l C Ushe daying sir'' cikin sauri ya ƙatse kiran fita yayi daga office ɗinsa zuwa I C U word, wata matashiyar mace ce wacce baza ta wuce shekaru 23 ba a duniya,kwance take bisa gado babu alamar numfashi tare da ita cikin sauri ya nufi gadon da matar ke kwance ''what is the problem wit her'' heart attack sir'' gadan gadan ya fara aikin ceto rayuwarta awannin biyu ya ɗauka yana aikin ceton rayuwar ta saida yaga numfashin ta ya dawo daidai kafin ya fito daga word din a mutukar gajiye,office ɗinsa ya nufa ya zauna yana hutawa nokking kofar office ɗin sa akayi ya bada izinin a shiga,wani attander ne dauke da coffee tea ajiye mai cup ɗin yayi a table dinsa ''tanxs'' yace wa attander din ''u r welcome sir''cewar attander din sanan ya bar office din,daukar cup din yayi ya fara sipping coffee ɗin,ya sha kusan rabin coffee din,shiru naga yayi ya ƙulle idanuwansa kusan mintuna biyar ya ɗauka a haka kafin ɗaga daga bisani naga jikinsa ya fara rawa kamar wadda aka sa mai electric shock ga wata uban zufar da yake yi,wuta ne naga ya kama wata kofa dake ɗakin da alama kofar bathroom ne na office ɗinsa boka morhjo ne ya bayyana cikin sihiri da wata mummunar siffa munin sa ta ƙaru fiye da kullum cikin ɓacin rai da fushi yafara magana'' humaiiiiiiiiiiidddddd!!!!!.......shin kasan abinda ka aikata kuwa a yau din nan!! Masifa kake son janyo mana!!! wanan marar lafiyar da ceto rayuwarta dan'uwan mu Haroon ne yayi lalata da ita ya cero ƙwayoyin halittar ta baki daya cikin ƙarfin sihirin mu ga kamfen zuwa ta nan a wajena ya kawumin mutuwa kawai ya rage mata ƙoƙarin kasheta yake yi cikin sihiri kai kuma kayi amfani da taka sihirin ka ceto rayuwarta sabida kai ɗin ka fishi ƙarfin sihiri!!! humaiiiiiiiiiiidddddd!!!ka aikata babban zunubiiiiii!!!a yanzu kai zaka mutu ko ƴar uwar ka fiddausiiiiiii amma na baka daga yanzu zuwa ƙarfe 5:00pm in baza ka iya kashe ta ba toh ka bamu jini na kuma waye dole ne kayi kisan kai a yau dole ne ka bamu jini,in ba haka ba zaka mutuuuu!!!!Dif ya ɓace,a matuƙar razane doctor humaid ya yunƙuro ya tashe tsaye tun sanda boka morhjo ya bayyana ne hankalin sa ya tashi sosea wannan wace irin musiba ce haka daga taimako,shifa ya taimake ta ne saboda yaga tana buƙata hakan ne yasa sa yin amfani da tsafin sa,toh yanzu wa zai kashe,kai kawo yake cikin office ɗinsa tunani yake wa zai kashe, zuciyar sa ne yaba sa shawarar ya kashe fiddausi ''inaa bazan iya ba ita kadai ce ta rage min a duniya bazan iya kashe ta ba'' dole ne in sha jini inba haka ba  zan iya zauce, ya dauki lokaci a hakan kafin daga bisani ya dauki car key ɗin sa da phone dinsa cikin sauri ya fito daga office ɗinsa ya ƙulle office ɗin sanan ya bar hospital din gaba daya,da taimakon Allah ya isa gida, bedroom ɗinsa ya wuce ya tura bed ɗinsa gafe ya shiga dayan dakin dake ƙasan ɗakinsa bayan shigar sa ɗakin jini ya ɗebe yasha a hankali nitsuwa ke sauka mai har dai daga bisani ya dawo cikin hayyacin sa,bin ɗakin naga yake kallo kamar yau ya fara shiga ɗakin,kansa ya ɗaga sama yana kallon rufin ɗakin gawawwakin mutane ne sama da ashirin manne jikin rufin ɗakin,acikin gawawwakin guda goma daga cikinsu na masu gadin sa ne hudu kuma nurses din hospital din sa ne sauran kuma tsintuwan su ne yayi, masu gadin nashe kashi su yake cikin tsafin sa sai yayiwa ƴan uwansu asiri su manta dasu gaba daya kuda sunan su ne ma kada su manta,su kuma nurses din daga sunce ya rage masu hanya ne sai ya wuce dasu gidansa,su kuma da shike ƴan iska ne sai suyi shiru a tunanin su zai rage zafi ne dasu,suma ɗin asiri yayi wa ɗangin su dama duk wanda ya sansu akan cewar su manta dasu, su kuma wa'inda yayi tsintuwan su duk sanda ya shiga matsala irin na yau yawancin a titi yake kashe su ta hanya haɗa hatsari,bayan ya gama binsu da kallo tashi yayi ya fita daga ɗakin ya gyara komai ya mayar da bed din yadda yake sanan ya dauki wayar sa ya kira mai gadin sa ya umurce sa da ya shigo dakinsa daman Allah yasa ya idar da sallar duha (walha) hakan yasa cikin sauri ya tashi ya linke dardumarsa san'anan ya dauki carbinsa,yana karanta Ayatullah kursiyyiyu da lakad'ja'akum sai li'ilafi,haka ya ringa yi har yashigo site din doctor humaid,(mai gadi mutum ne mai yawan ibada, ya ƙara ibadar nasa ne tun lkcn da ya fara aiki gidan doctor humaid saboda yawan munanan mafarki da yakeyi kan cewar doctor humaid yayi tsafi dashi,dole ne yasa yake aiki a gidan saboda biyan da doctor humaid yake mai ya banbanta da sauran wuraren da yayi aiki ku da yaushe cikin fargaba yake, bayan shigar sa ɗakin doctor humaid ganin doctor humaid yayi zaune cikin wata ɓakar doguwar riga fuskar sa ta chanza kala ta zama baƙa ƙarin sa'an ta kumbura haƙoransa sun ƙara tsawo na sama ya gangaro zuwa gemun sa na ƙasa kuma ya kai hancinsa faratan hannunsa da na kafafunsa sun ƙara tsawo sosea ga kuma sumarsa da ta ƙara tsawo ya zubo masa har gadon baya ta gaba kuma har fuskarsa,cike da ɗimaucewa mai gadi ya buɗe bakinsa da niyyar karanto addu'a jin bakin nasa yayi a rufe ya ƙasa furta koda kalma daya ce hakan yasa ya fara karanto addu'a cikin zuciyar sa kamar mayauwancin zaki doctor humaid ya nufi inda mai gadi ke tsaye hannayensa ya ɗaga kai zuwa wuyan mai gadi wani irin shock yaji kaman wani electric shock da sauri ya janye hannunsa wani sihirin ya kuma yi wata ɓakar hayaki ya fito daga hannunsa ya ɗaga hannayensa da niyyar ya watso wa mai gadi dai-dai lkcn ne Allah ya bai wa mai gadi ikon furta hasbunallahu hakan yasa hayaƙi dawo fuskar doctor humaid wani irin zafi ne doctor humaid yaji a fuskarsa wani ƙara yayi ya fadin ƙasa shi kuma mai gadi cikin taimakon Allah ya cigaba da karanta addu'oi kala kala wani abu ne kamar glass ya kiwaye mai gadi da ƙyar doc humaid ya iya tashi tsaye da mamaki yake kallon abunda ya kewaye mai gadi cikin fushi ya kuma yin wani asirin ya  bakin sa ya buɗe sai ga maciji ya fito zuwa inda mai gadi yake kewaye cikin glass tun kafin yakai inda glass ɗin ya ke yake ya narke shi kuwa mai gadi bai bar karanta addu'an da yake ba,cike da ɓacen rai yake kallon mai gadi kiran boka morhjo doc humaid yayi cikim sihiri gunji ɗakin ya fara yi kamr za'ayi girgizar ƙasa shi kuwa mai gadi wani salon addu'a ma yake karantawa wuta ne ya kama mirrow dake ɗakin doctor humaid bayan ƴan saƙanni boka morhjo ya bayyana da faɗa ya fara ma doc humaid magana ''taka ta sami ka humaid musifa ta ɓadi kan ka kasan wa kake son kashe kuwa.... babban bawan Allah ne wannan Allah yana sonsa yana da matsaye a gurin Allah jininsa ya haramta gare mu!!! humaid wannan bazai mutu ba!!! cike da tsoro doc humaid yace''nashiga uku yanzu ya zamuyi'' kafisa zamu yi'' cewar boka morhjo cif, hannayensa ya ɗaga ya kai shi zuwa glass dinda mai gadi yake cif mai gadi ya tsaya baya ko motsi amma yana numfashi''a haka zai ƙare rayuwar sa ba zamu iya kashi shi ba''kallon doc humaid boka morhjo yayi sanan yace''ka dauki sa ka kai shi ɗakin sirrin ka nan zai zauna har na tsawon rayuwarsa....sanan ka ƙara mayar da hankalin ka saboda ka aikata kurakure biyu a yau saboda haka ka kulla sanan ka fito yanzu ka nimi wanda zaka kashe''dif ya ɓace, bayan tafiyar boka morhjo doc humaid ya fita zuwa kasuwa a gefin gate din kasuwar yayi parking mortarsa ya mayar da duban sa zuwa titi da mashina da motocin ke wucewa hannunsa ya ɗaga yakai daidai window motar sa cikin sihiri ya haɗa hastari mutum uku sun mutu lkc daya a ciki harda jariri cikin sauri ya ja motar sa ya bar wajen zuciyar sa cike da farin ciki...................................


🇲🇦

*Maroco*

 

 Bayan sun gama waya da iyayensu ɗaki suka wuce suka yi wanka suka kwanta babu ɓata lkc barci mai nauyi ya dauki su,basu makaraba da wuri suka tashi sunyi break dinsu sanan suka wuce school bayan fitar su daga lectures cafeteria suka wuce sun ci simple food sama sama sanan suka wuce library domin yin karatu,tun ƙarfe 12:46pm da suka shiga library ba sune da fita ba sai 4:00pm, haka suke kowacce rana inhar sun shiga school sai sun ji library sunyi karatu sosea sanan su wuce gida basu taɓa yarda wani yasan sirrinsu ba basu taɓa zuwa wajen wani malami da suna ya taimake su su wuce dasu jarabawa ba saboda Allah yayi masu babban baiwa na ilimi kowacce daga cikin su tana jan sama da 4.00,bayan fitar su daga library parking lot din dake library ne suka nufa wata baƙuwar murya suka ji daga bayan su anyi masu sallama a lkc guda suka waigo domin ganin wadda keyi masu sallama, malamin su ne mlm Huzaifa ne amsar sallamar suka yi''urido an akalman bi hazihi uktin lakum'' (ina son nayi magana da wannan ƴar uwarku)ya ƙarasa magana tare da nuna bahijja ''la ba'as''(babu damuwa) sun faɗa su biyun bahijja ta biyo bayan sa aisha da amina kuma sun shiga mota suna jiran bahijja tafiya mai ɗan nisa sukayi mlm huzaif ya tsaya hakan yasa bahijja tsaya ''ya kike bahijja 'lfy nake'' ya karatun'' mun gode Allah'' ya harkar dai? kina da lbrn fauwaz ya farfaɗo kuwa...oky bama wanan ba zaki iya zuwa hotel  amma fa ke kaɗai saidai ban san ya za'ayi da maganin da A'isha ke haɗa maku ba zan turo maki da number ɗakin na barki lfy'' yana gama faɗin haka yayi tafiyar sa, duniyar ne ke juyawa bahijja yawun bakinta ya kafe ganinta ya kuma dishi dishi da ƙyar ta kai inda motar su yake buɗe back set tayi bayan shigarta motar ihu tayi tace ''tamu ta ƙare ya gano ya gano mai ya gano'' cewar Amina ''sirrin mu yasan cewar muna damfarar mutane idanu suka zaro xuru zuru suna kallon bahijja

       Kuyi hakuri na rashin posting kwana biyu Sai naga comments dinku nagode.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form