KOGON HALLAKA

 



🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮

                 *ƘOGON HALLAKA*   

🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮

             

   *Writed by meamoon*


 

*Page*


3️⃣➖4️⃣


 Bayan shigar bahijja   bathroom wanka tayi sanan ta shafe ilahirin jikin ta da turarukan humra masu kamshin daɗi wanda suke jire cikin wata mini show glass dake manne jikin bango bathroom din, (haka al'adar larabawan maroco yake ajiye turare a bathroom) pink colour bathrobe ta sanya tare da daura madaurin sa, mini farin towel ta nade doguwar sumanta da shi,cikin sauri ta dauro alwala,bayan fitar ta daga bathroom direct wordrope ta nufa wata doguwar rigar abaya da hijab ta sanya,sanan ta nufi praying mat domin gabatar da sallah wayam taga wajen babu kowa kenan har Amina ta idar da sallah uwar  miskilanci ta fada cikin zuciyarta sanan ta gabatar da sallah..............................


A can parlor kuwa Amina ce zaune bisa daining tana cin abinci cikin kwanciyar hankali, ita ko Aisha tuni ta kammala cin nata abincin ta gyara duk wani abinda ta ɓata sanan ta nufi daki domin gabatar da sallah wanka ta fara yi itama, kafin ta fita tuni bahijja ta idar da sallah, bayan fitar bahijja daga ɗaki,zama tayi bisa daya daga cikin kujerun da ke parlour,sanan ta kai dubanta ga amina ganinta tayi zaune bisa daining tana cin abinci tana danna wayarta, tambayarta tayi tace da ita"wani time zaki haɗo da fauwaz?" by 12:00am" cewar Amina "okay" cewar bahijja, daukar wayarta tayi dailing number yasir tayi bugu daya ya ɗaga wayar babu ko sallama tace dashi su haɗu by 12:00am bai ko amsata ba ya kashe wayarsa,bayan ta ajiye waya kai tsaye kitchen ta nufa ta daura masu tuwon semonvita da miyar danyen kubewa(nasani masu karatu zasu ce a ina aka ga kubewa a maroco?ana kai masu sa'anan kuma suma suna nomar sa)after some few minutes Amina ta kammala cin abincinta ta gyara table sarai sanan ta kai kayan da 6ata kitchen ta gyara komai kamar yadda Aisha tayi,cikin parlour ta koma tayi zaman ta bisa kujera one sitter, har wanan lokaci wayarta take latsa wa cikin awa daya bahijja ta gama girka tuwo da miyar danyen kubewa wanda yaji kifi da nama, bayan ta sauke tuwon ƙwashiwa tayi ta ƙulla su cikin leather tuwo,jira su tayi cikin wata haɗɗiyar wormer, miyar dai ta barta cikin tukunya saboda ko da tayi sanyi sai suyi worming dinta kafin suci,gyara kitchen din tayi tare da wanke kwanuka da tayi amfani da su,barin kitchen din tayi zuwa parlour, jakarta ta dauko ta zuge zeep ɗinta, wayarta ta ciro tarin miss calls ta gani har sama da  goma wanda duk daga mutum daya ne, murmushin gefin baki tayi sanan tace wa Amina"kunga abinda kuka janyu min keda a

Aisha, a sanadiyar girka maku abinci na missing call din bbyn?"ta ƙarasa maganar kamar zata yi kuka,"kanki ake ji" cewar Amina,taɓe baki bahijja tayi sanan ta kira hashim, (hashim saurayin bahijja ne wanɗa sun haɗo tun sanda take Nigeria a lckn da taki 200level akayi masu baiko, da zaran ta kammala karatunta za'a gudanar da shagalin bikinsu,wanda a yanzu ita da ƙawayenta suna 400level, hashim din ma karatu yake ƙarawa tuni ya hada master's degree dinsa yanzu haka PhD yake a Bayero University dake jahar Kano,) bahijja ta dauke kusan awanni biyu tana waya da bbyn ta hashim, Aisha ko da aminta sunyi nisa cikin karatu sakamakon test ɗinda suke dashi gobe da ƙarfe 10:00am,gabaki daya Aisha ta ƙosa da wayar da bahijja keyi, ganin ba barin wayan zata yi ba yasa aisha ƙure muryar plasma dake parlourn, cikin sauri bahijja ta waigo tana yiwa aisha kallon tuhuma ita ko Aisha abinda take jira kenan hakan yasa  ta rige volume din tv kamar yadda yake da farko sannan cikin sanyin murya  tace da ita"we have test tomorrow morning and  you know the work we have this evening so pls cut the call"ta qarasa maganar cikin muryar rarrashi,dake bahijja mai saukin kai ce bata yi mata wata jayeyya ba ta mayar da wayar kunne ta  tayiwa saurayin nata magana wadda bansan mai ta fada masa ba gani nayi ta kashe wayar sanan tace dasu"I'm sorry wallhi mantawa nayi  kunsan soyayya dadi ne da ita" kina da problem wallhi Dan Allah  tashi kije kici abinci mu san abinda muke ciki"cewar Amina, da toh ta amsa mata sannan tayi hanyar kitchen ta dauki plate, frieg ta bude freesh milk ta dauko sai cup din tumbler, barin kitchen din tayi ta nufi daining take away dinta ta dauko ta joye fried rice and chicken dinta zama tayi a daya daga cikin kujerun daining  sanan ta fara cin abinci cikin nitsuwa tana ci tana kurbar freesh milk dinta wanda ta tsiyaye shi cikin kufin tumbler haka ta riga yi har ta kammala cin abinci ta gyara komai sanan ta koma parlour,zama tayi tare dasu domin yin karatu,sosea suka mayar da hankalinsu wajen bitar lecture note dinsu, basu ne da dakatar da karatu ba sanda akafara kiran sallar magrib a nan parlour dukkaninsu suka gabatar da sallar sunyi addu'oin su sanan suka cigaba da karatu,bayan sallar isha'i misalin karfe 9:40pm suka dakatar da karatun,bayan sunyi sallah sun ci dinner a nan parlour suka zauna suna hutawa, shiru parlour ya dauka na kusan mintuna goma kuwaccec da tunanin da take bahijja ce ta katse masu tunanukan da suke yi tace"ya muke ciki ne da maganar aikin mu na daren yau Aisha kin gama haɗo mana komai"? A'a ban gama ba aiy samarin naku cewa sukayi you people are meeting by 12:00am l think we still have some time, but let me start preparing" ta fadi hakan tare da mikewa tsaye ta yi hanyar dayan bedroom din wanda tun sanda suka dawo daga skol babu wacce ta shiga,bayan shigar Aisha cikin dakin wata ƙaramar akwati naga ta dauko daga cikin wordrop, nan ƙasan ɗaki ta ajiye ta sanan ta bude, ƙulle ƙullen magunguna ne cike a cikin akwati da wasu turaruka irin wadda malaman istahara ki amfani da shi,wata  baƙar kyalle naga ta dauko daga cikin aƙwatin ta shimfida shi ƙasar ɗakin sannan ta fara fiddo wasu garin magani da turaruka iri daban daban, wasu ƙwalabe guda biyu ta ɗauko suma daga cikin aƙwatin ta zuba masu turaruka iri daban daban, sai biyu daga cikin garin maganin da fito da su kadan kadan ta zuba cikin kowanne ƙwalaba,wani babbar littafi ta fito dashi daga cikin akwatin ta bude page na goma ta fara karantawa, rubutun dake cikin littafin da larabci ne in ta kai wani wajan sai ta ambaci sunan saurayin bahijja yasir sa'annan ta kuma karantawa sai ta ambaci sunan saurayin Amina fauwaz haka ta rinqa yi, Amina da bahijja da ke parlour tuni sunyi barci saboda a gajeyi suke.....................................


 10:55pm Aisha ta kammala duk wani abunda ta san ya kamata tayi,tuni tayi wanka ta shirya cikin wata baƙar doguwar rigar abaya rolling din kanta tayi da brown vail,ta fishi jikinta da turaruka har kala hudu, anan parlour ta tarar dasu duk sun baje sai barci suke murmushin mugunta tayi sannan tayi gyaran murya tayi magana cikin ɗaga murya tace "Amina is past 11:00pm bahijja are you guys not going"cikin firgita sun bude idanuwan su bahijja ce tace "subhanallahi haka time ya wuce sosea mai yasa baki tada mu da wuri ba, Amina kallon su kawai take abinma mamaki yake bata daga kwanciya yanzu yanzu amma wai past 11 anya kuwa da gaske ne, bata kai ga ƙarasa tunanin ta ba ta jiyu muryar Aisha tana fadin" hi I'm joking is 11:00"ta faɗi hakan tare da danna side button din phone dinta tana mai nuna masu screen din wayarta, cikin sauri dukkaninsu su biyun sunyi hanyar bedroom ita kuma tayi zaman ta nan parlour tana jiran su,basu 6ata lokaci sosea ba sun fito kowacce daga cikin su sanye take da abaya maroon sai white vail ɗinda sunyi rolling kansu da shi fuskokin su kam ba'a magana saboda meek up,sunyi matukar kyau sosea, tana ganin su tace "wow kun hado fa oya let's go" Aisha ce tayi driving dinsu tafiyar mintuna 30 sukayi,naga tayi  parking din motar tasu a gefin wani katafaren hotel sanan ta ɓalla seat belt ta juyo da kyau tana mai fuskantar su ƙwalabe guda biyu nan ta dauko ta mikowa kuwacce guda daya tace" kun riga kun San yadda ake amfani da shi ko sai na ƙaro bayani?" 

"Wacce irin bayani kuma? shekaru uku fa muke gudanar da wanan kasuwanci" cewar Amina,Ni kam kunga tafiya ta wanan ɗan nacin sai faman kira na yake"inji bahijja ta faɗi hakan tare da bude kofar mota,"Ni zan gyara parking a gun waccan shopping mall"inji aisha key tayi wa motar, Amina ma fita tayi daga cikin motar cikin sauri ganin tuni bahijja ta kusa shiga harabar hotel din,kafin ta ƙaraso tuni bahijja ta riga ta shiga hakan yasa ta kwantar da hankalita,kai tsaye entrance din hotel din bahijja ta nufa, batare da 6ata lokaci ba ta sami  receptionist daya ta nuna mai number dakin da saurayinta ke jiran ta yace da ita ta haura hawa na biyu nan ɗakin yake,godiya tayi mai sannan ta wuce ta shiga lift,  kafin kofar lift ta gama rufewa Amina ta shigo, gwallo tayi wa Amina kafin kofar ta gama rufewa ita ko Amina manuniyar yatsanta ta kai shi saman kunenenta na dama ta karqaɗa shi, alama tayi wa bahijja cewa notin kanta ya ƙwance, ɗaya daga cikin receptionist ta nunawa number ɗakin da take son zuwa hawa na hudu yace ta haura nan ɗakin yake bata tsaya 6ata lokaci ba ta wuce zuwa inda kofar lift yake ta danna hawa na hudu daki mai lamba 360 kofar tana budewa ta shiga,mintuna biyu kacal bahijja tayi cikin lift,lift din tana tsayawa kofar ta bude,hakan yasa bahijja fita daga cikin,bayan fitar ta kalle kallen numbobin da suke manne jikin kowacce kofa ta fara yi saida ta wuce kusan dakuna takwas sanan taga number dakin da take nema,noking tayi taji shiru kawai sai ta ciro wayar ta tayi dailing number saurayinta, wani kaykaywan matashin balarabe ne d'an kimanin shekaru talatin da bakwai a duniya sanye da wasu English wears farare, riga da wando,riga mai ƙaramar hannu da wando three qautar marasa nauyi wanda mararrabarsu da tissue ƙaɗan ne komai na jikinsa a waje yake saboda har boxer dinsa ana gani, kwance yake kan wata babbar bed na alfarma (wanda a nan Nigeria ganin irinsa  sai gidan saruata ku gidan governor) wanda take dauke da farin bedsheets da normal pillows wanda sunkai 10 in numbers an sanya masu white pillowcase sai ƙanana pillows guda shidda, da wata farar bargo mai tsanani laushi,can gefen hagun sa kuwa bodyguard dinsa ne tsaye sanye da bakar suite kana ganin fuskar sa kasan imani bai ishisa ba, ƙarar da wayar sa tayi ne alamar shigar kira yasa ya bude idanuwan sa wanda suke a lumshi tun sanda ya jiro wa bahijja kira har 8 miss calls bata ɗaga ba,dogun hannun sa na hagu mai dauke da agogun rolex ya ƙara chusata cikin bakar suman kansa mai taushi wanda ta sha gyara sai ƙyalle take da ƙamshi,har kiran ya ƙatse bai ɗaga ba a tunanin sa  ummi sa ce(maman sa) wani kira ya kuma shigowa hakan yasa cike da isa ya miko dayar hannun sa ta dama zuwa side drower ya dauki wayar ganin sunan da ki yawo a screen din wayar ne yasa sa mekiwa zaune cikin sauri ya amsa kiran ya kai wayar kunnen sa, Allah ya sani yayi fushi sosea da ita amma babu yadda ya iya saboda a mutukar buƙace yake,babu ko sallama ya jiyu muryar ta tace dashi "ana fil ƙharij" (ma'ana ina waje)daga haka ta ƙatse wayar,shiru yayi na wasu ƴan sakanni sanan ya cire wayar daga kunnen sa, Allah yasani shi ba sonta yake ba jikin ta kawai yake so,yayi abinda zaiyi da ita sannan yayi watse da ita kamar yadda yasaba yiwa sauran ƴan mata in kuma yaji ta banbanta da sauran ya ajeyita na wani lokaci inya sami wacce ta fita ya korota,saboda shi baya son baƙaƙen mata abokinsa ne yace da shi mata baƙaƙen fata sunfi matan su na can Dadin harka hakan yasa yake son ya gwada, "koda shike baƙin mutum haka yake shi ba kowa ba sai shigen iyayi"ya faɗa cikin harshen larabci tare da ɗaga kafadunsa alamar oho,gyarar murya kawai yayi wa bodyguard dinsa, naga ya nufi kofar dakin ya bude ganin wacce take tsaye bakin kofar yasa shi bata hanya zuwa ciki,gefinsa ta raɓa ta wuce zuwa cikin ɗakin ,shi kuwa bodyguard din cikin sauri ya wuce ɗakin da ubangidansa ya kama mai saboda yasan aikin da zata yiwa ubangidan nasa,tafiya take cikin yauke da yanga da ƙissa irin na mata ƴan duniya har ta ƙaraso wajen bed ɗinda yake ƙwance tana mai murmushi mai kashi jiki saidai bata yarda koda wasa ta hau gadon ba,shi kuwa gogan naka tuni ya manta da wani fushin da yake da ita sai murmushi yake burinsa kawai yaji ta jikinsa,jakar ta ta dauko ta bude zeep ta ciro wayar ta ta kunna wata waƙar soyayya na larabawa cikin yanga ta ajiye wayar kusa da jakarta vail ɗinta ta ƙunce ta ajiye shi cikin hikima kusa da jakarta tana murmushi,duk wani abinda take a hankali take yinsa kuma tana ɗan taka rawa irin na ƴanmatan club dinan, bottel din doguwar rigarta ta fara ɓallawa a hankali tana wani ciza lips dinta shikuwa  ji yake kamar ya fizgota zuwa jikinsa,bayan ta gama balla bottle na doguwar rigar a hankali ta kai hannunta saman rigar ta wajen kafadarta a hankali ta fara sauke rigar daga kafadarta zuwa damtsen hannunta wanda hakan ya bawa rabin al'barkar shanun ta damar baiyana a hankali take Jan rigar zuwa ƙasa daga bisani ta sake ta gaba daya a ƙasa, a mutaƙar razane ya miƙe tsaye ganin daga ita sai wata shu'umar riga wadda marabar ta da bra ƙadan ne kusan komai na ƙirjin ta a waje yake ko kusa da cibiyarta rigar bata kai ba, daga kasa kuwa wata arniya burnshort ne wadda gaba daya jikinta net ne daidai pv ɗinta ne kawai a rufe bombom dinta kuwa duk a waje yake sai wata matsiyaceyar yanki sirorowa ta aka rufe tsagun bombom din,bata anƙara ba sai jinta tayi a farfadan kirjinsa cikin sauri ta turi shi da iya ƙarfin ta da shiki ba'a shiryi yake ba jinsa yayi akan bed,cike da tsoro wanda hakan ya baiyana a fuskarta tace da shi"ni ba haka nake tawa harkar ba baraka ta6a jikina ba sai ka damka min kudi na a hannuna"ta faɗa tare da miko mai hannunta,yaji haushi hakan sosea ji yayi kamar ya maƙureta ta mutu amma bazai iya hakan ba kawai sai ya tashi ta nufe wordrop dinda yake manne jikin bangon dakin mai kofufin glass, ganin haka yasa ta ciro maganin daga rigarta ta dibe mai dan yawa cikin sauri ta rufe ƙwalbar ta mayar da shi yadda ta dauko,wata i'yar mini traveling bag  ya dauko daga wordrop din wanda cike yake da kudi yazo har gaban ta ya miko mata a wulaƙance.......................


*Vote & comment*

            __meamoon_

Duk wacce takaranta tayi comments tayi sharhi.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form